Alhusain ɗan Ali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Alhusain ɗan Ali
Karbala City 1.jpg
Rayuwa
Haihuwa Madinah, ga Janairu, 8, 626
ƙungiyar ƙabila Larabawa
Mutuwa Karbala Translate, Oktoba 10, 680
Makwanci Imam Husayn Shrine Translate
Yanayin mutuwa death in battle Translate (Battle of Karbala Translate)
Yan'uwa
Mahaifi Sayyadina Aliyu
Mahaifiya Fatima
Abokiyar zama Layla bint Abi Murrah al-Thaqafi Translate
Umm Ishaq bint Talhah Translate
Shahrbanu Translate
Rubab bint Imra al-Qais Translate
Yara
Siblings
Karatu
Harsuna Classical Arabic Translate
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a statesperson Translate da Malamin akida
Aikin soja
Ya faɗaci Battle of Karbala Translate
Imani
Addini Musulunci

Hussain Ibn Ali Bin Abutalib jikan manzon Allah ne, Allah ya yarda dashi, Dan Nana Fatima bint Muhammad (SAW), uwargidan Aliyu bin Abutalib, dan'uwansa shine Alhasan Ibn Ali bin Abutalib. Hussain shine wanda yan'Shi'a ke darajawa a matsayin daya daga cikin Imamansu na farko.