Mabiya Sunnah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mabiya Sunnah
Founded 7 century
Classification
Sunan asali أهل السنة والجماعة
Branches Malikiyya
Shafi`iyya
Hanafiyya
Hanbaliya
Ash'ari (en) Fassara
Maturidi (en) Fassara
Athari (en) Fassara
Mu'tazila (en) Fassara
Sufiyya
Murji'ah (en) Fassara
Ahlus Sunnah

Ahlus-Sunnah wal Jama'ah ko kuma Sunni (furucci|ˈ|s|uː|n|i|,_|ˈ|s|ʊ|n|i|) shine mafi yawan masu bi, wato mabiya sunnah a addinin Islama, dake da adadin mabiya kusan kaso 90% cikin 100% na dukkanin musulman duniya. Sunan yasamo asali ne daga sunnah, dake nufin al'ada ko kuma dabi'ar Manzon Allah Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su kara tabbata agareshi.[1] bambancin dake tsakanin ahlus Sunnah da Shi'a yafaru ne daga bambancin da aka samu akan wa zai gaji Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi Wanda kuma yahaifar da babbar rashin jituwa a tsakanin wadansu daga cikin sahabbai.[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. cite encyclopedia|title=Sunni Islam|editor=John L. Esposito|encyclopedia=The Oxford Dictionary of Islam|publisher=Oxford University Press|location=Oxford|year=2014|url=http://www.oxfordislamicstudies.com/article/opr/t125/e2280 Archived 2010-10-28 at the Wayback Machine
  2. cite encyclopedia|author=Tayeb El-Hibri, Maysam J. al Faruqi|title=Sunni Islam|editor=Philip Mattar|encyclopedia=The Encyclopedia of the Modern Middle East and North Africa|publisher=MacMillan Reference USA|year=2004|edition=Second