Hanafiyya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Hanafiyya
MuslimDistribution3b.JPG
Mai kafa gindi Imam Abu Hanifa
Classification
Sunan asali المذهب الحنفي

Mazhabar Hanafiyya (larabci|حنفي) (Ḥanafī) tana daya daga cikin manyan Mazhabobi hudu wadanda addinin musulunci ke dasu, wurin karantar da Sunnah r manzon Allah tsira da amincin Allah sun tabbata agare shi, Dan yin hukunce hukuncen (fiqh).[1] itama dai Mazhabar tasamu sunanta ne daga sunan Babban Malamin ta, wanda makarantarsa ce ake wa Mazhabar lakabi da, wato alshaykh Imam Abū Ḥanīfa an-Nu‘man ibn Thābit, yarasu a shekarar (d. 767),shi a Tabi‘i ne, kuma dokokin akidarsa ansamo sune takiyayewar manyan Daliban sa, Abu Yusuf da Muhammad al-Shaybani. Manyan Mazhabobin addinin musulunci daman da sune wadannan hudun da suka shahara, wato; Malikiyya, Shafi`iyya da Hanbaliya.[2][3].

Mazhabar Hanafiyya itace Mazhabar dake da mafi yawan mabiya a tsakanin musulmai masu bin Sunnah a duk fadin duniya.[4] itace ake bi a kasashen da suka taba kasancewa karkashin mulkin daular usmaniyya (Ottoman Empire), da daular Mughal da masarautun shugababbin Turkic dake Indian subcontinent, northwest China da Central Asia. A yanzu ana bin Mazhabar Hanafiyya a kasashe da yankuna kamar: Turkiya, da Balkans, Syria, Lebanon, Jordan, Palestine, Misra, wasu bangaren kasashen [[Irak] da Iran, bangaren Rasha, Turkmenistan, Kazakhstan, Kyrgyzstan, Tajikistan, Uzbekistan, Afghanistan, Pakistan, bangaren Indiya da China, da Bangladesh.[4][5][6]

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

A matsayin khalifah na hudu, Ali ya canja birnin musulunci zuwa Kufa, kuma yawaicin first generation musulmai sun koma nan da zama, makarantar dokokin Hanafiyya ta sanya yawancin shari'unta akan bin abubuwan da Sahabban farko suka zo dasu wadanda ke zama a Iraq. Dukda, daga baya Hanafiyya anfara kiranta da Kufan ko Iraqi school a Lokacin. Ali da Abdullah, dan Masud su suka samar da asalin farkon makarantar, tareda wasu mutane kamar Muhammad al-Baqir, Ja'far al-Sadiq,da Zayd ibn Ali.Many jurists da historians sun rayu a Kufa har daya daga cikin manyan Malaman Abu Hanifa, wato Hammad ibn Sulayman.

A farkon tarihin musulunci, Hanafi doctrine baa taskance taba. Saidai fiqh an tattara shi da taskance shi a karni na 11th.[7] Shugabannin Turkiya sune suka fara amfani da Hanafi fiqh, suka yarda dashi akan traditionalist Medina-based fiqhs which favored correlating all laws to Quran and Hadiths and disfavored Islamic law based on discretion of jurists.[8] YAN Abbasids patronized the Hanafi school from the 10th century onwards. The Seljuk Turkish dynasties of 11th and 12th centuries, followed by Ottomans adopted Hanafi fiqh. Fadadar Turkawa yasa suka yada Hanafi fiqh a cikin tsakiyar Asiya zuwa kudancin Asiya da kuma kafa Daular Seljuk, Timurid dynasty,Khanates da Delhi Sultanate.[7][8].

Madogara[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Hisham M. Ramadan (2006), Understanding Islamic Law: From Classical to Contemporary, Rowman Altamira, ISBN|978-0759109919, pp. 24–29
  2. Gregory Mack, Jurisprudence, in Gerhard Böwering et al (2012), The Princeton Encyclopedia of Islamic Political Thought, Princeton University Press, ISBN|978-0691134840, p. 289
  3. Sunnite Encyclopædia Britannica (2014)
  4. 4.0 4.1 Jurisprudence and Law – Islam Reorienting the Veil, University of North Carolina (2009)
  5. Siegbert Uhlig (2005), "Hanafism" in Encyclopaedia Aethiopica: D-Ha, Vol 2, Otto Harrassowitz Verlag, ISBN|978-3447052382, pp. 997–99
  6. Abu Umar Faruq Ahmad (2010), Theory and Practice of Modern Islamic Finance, ISBN|978-1599425177, pp. 77–78
  7. 7.0 7.1 Nazeer Ahmed, Islam in Global History, ISBN|978-0738859620, pp. 112–14
  8. 8.0 8.1 John L. Esposito (1999), The Oxford History of Islam, Oxford University Press, 08033994793.ABA, pp. 112–14