Turkiyya
Appearance
(an turo daga Turkey)
Turkiyya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Türkiye Cumhuriyeti (tr) Türkiye (tr) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | İstiklâl Marşı (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Yurtta sulh, cihanda sulh» «Heddwch gartref, heddwch yn y byd» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Ankara | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 85,372,377 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 108.95 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 26,075,365 (2022) | ||||
Harshen gwamnati | Turkanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Balkans (en) , Yammacin Asiya, Gabas ta tsakiya, Mediterranean Basin (en) , Black Sea Basin (en) da Eurasia (en) | ||||
Yawan fili | 783,562 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Bahar Rum, Black Sea, Aegean Sea (en) da Levantine Sea (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Ararat (en) (5,137 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Black Sea (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
Greek (29 Oktoba 1923) Bulgairiya (29 Oktoba 1923) Siriya Irak (3 Oktoba 1932) Armeniya (21 Satumba 1991) Iran (29 Oktoba 1923) Georgia (9 ga Afirilu, 1991) Azerbaijan (18 Oktoba 1991) Arab League (en) (22 ga Maris, 1945) Tarayyar Turai (1 ga Janairu, 1981) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Daular Usmaniyya | ||||
Ƙirƙira | 29 Oktoba 1923 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | unitary state (en) da presidential system (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Turkey (en) | ||||
Gangar majalisa | Grand National Assembly of Turkey (en) | ||||
• President of Turkey (en) | Recep Tayyip Erdoğan (mul) (28 ga Augusta, 2014) | ||||
• President of Turkey (en) | Recep Tayyip Erdoğan (mul) (24 ga Yuni, 2018) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 819,034,484,303 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Turkish lira | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .tr (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +90 da +36 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06# da 177 (en) | ||||
Lambar ƙasa | TR | ||||
NUTS code | TR | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | turkiye.gov.tr | ||||
Turkiyya ƙasa ce wadda ta ke tsakanin Nahiyar Asiya da ta Turai. Tana makwobtaka da ƙasashe kamar Iran, Irak, Girka, Siriya, Armeniya, Georgiya da Bulgairiya.
Tarihi.
[gyara sashe | gyara masomin]Ƙasar turkiyya ƙasa ce mai daɗaɗɗen tarihi musamman ma ta daɗewar halittar ɗan Adam a cikin ta. Bayan nahiyar Afrika babu wani yanki da ya kai Turkiyya daɗaɗɗen tarihin Ɗan Adam. Babban birninta shi ne İstanbul.
Dauloli.
[gyara sashe | gyara masomin]Lallai kam Turkiyya ƙasa ce wadda ta ƙumshi dadaddun dauloli masu dimbin tarihi.
Mutane.
[gyara sashe | gyara masomin]Mutane ƙasar Turkiyya mutane ne masu matukar bin al'adu da kuma addininsu. Galibin mutanen Turkiyya Musulmi ne.
-
Aspendos Basilica
-
Jirgin ruwa a Atanya Turkiya
-
Dajikan tarihi na turkeyya
Addini.
[gyara sashe | gyara masomin]Yawanci mutanen ƙasar Turkiyya 'yan ɗarika ne da kuma 'ƴan Ahlus-sunna, amma akwai kaɗan daga cikinsu mabiya addinin, Kirista.
Hotuna.
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kocatepe Camii Ankara
-
Anhango cikin birnin Ankara daga tashar bus
-
Ginin tarihi a Ankara
-
Gidan tarihin Ankara (museum)
-
masallacin Haci Bayram a Ankara
-
Kocatepe Camii Ankara
-
Haci Bayram park
-
Husumiyar masallacin Arslanhane
-
Husumiyar masallacin Arslanhane
-
Anhango cikin birnin Ankara daga tashar bus
-
Ginin tarihi a Ankara
-
Levent Financial Center, Turkiyya
-
Tashar jirgin kasa ta Haydarpasa, Turkiyya
-
Hagia Sophie, Turkiya
Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.