Ankara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ankara
Ankara and mosque wza.jpg
babban birni, metropolitan municipality in Turkey, second largest city, city with millions of inhabitants
sunan hukumaAnkara, Angora Gyara
native labelAnkara Gyara
demonymAnkaralı, Ankarienne, Ankariote, Ankarien Gyara
yaren hukumaTurkanci Gyara
ƙasaTurkiyya Gyara
babban birninTurkiyya, Ankara Province Gyara
located in the administrative territorial entityAnkara Province Gyara
located in or next to body of waterÇubuk, Hatip Gyara
coordinate location39°55′48″N 32°51′0″E Gyara
office held by head of governmentmayor of Ankara Gyara
shugaban gwamnatiMansur Yavaş Gyara
located in time zoneUTC+03:00 Gyara
postal code06000–06999 Gyara
official websitehttp://www.ankara.bel.tr/ Gyara
hashtagAnkara Gyara
Köppen climate classificationcold semi-arid climate, warm and dry summer continental climate Gyara
geography of topicgeography of Ankara Gyara
tarihin maudu'ihistory of Ankara Gyara
local dialing code312 Gyara
licence plate code06 Gyara
category for mapsCategory:Maps of Ankara Gyara
maintained by WikiProjectWikiProject Ankara Gyara
Ankara.

Ankara birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Tsakiya, a ƙasar Turkiya. Shi ne babban birnin ƙasar Turkiya daga shekarar 1923 (babban birnin tattalin arzikin ƙasar Turkiya, Istanbul ne). Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Ankara tana da yawan jama'a 5,445,026. An gina birnin Ankara kafin karni na sha bakwai kafin haihuwar Annabi Issa.