Libya
|
|||
| baban birne | tarabli | ||
| harcin kasa | larabci) | ||
| tsarin gwamna | Jamahiriya | ||
| shugaban kasa | Moammar Gadhafi | ||
| samun incin kasa | 10 fibrowary 1947 | ||
| fadin kasa | 1,759.540 km² | ||
| yawan mutane | 5,670,6881 | ||
| wurin da mutane suke da zama | 3.2/km2 | ||
| kudin kasa | Dinar (LYD) | ||
| kudin da yake shiga kasa a shekara | (74.97)$ mliar | ||
| kudin da mutun daya yake samu a shekara | (12,700)$ | ||
| banbancin lukaci | +2(UTC) | ||
| rane | +2(UTC) | ||
| lambar yanar gizo | .ly | ||
| lambar wayar taraho ta kasa da kasa | +218 | ||
kasar libya tana daya daga kasashen arewacin afrika , tana da baban kuji kuma tanada iyaka da kasashi shida su ne :-
- daga gabasci kasar misra
- daga kudu maso gabasci Sudan
- daga yammaci Aljeriya
- daga arewa maso yammaci Tunis
libya kasar larabawa ci kuma mimba ce cikin kungiyar taraiyar Afirka kuma tana daya daga minbuin kasashin larabawa da kungiyar musulimci da kungiyar kasashen arewacin afirka kuma kungiya ce a cikin kasashen da suke da mai . mutuncin libya kadan ne kadan aka daidantashi da iyakar kasar , iyakar libya takai 1,759,540 km2 tanada baban iyaka da gifan kuge
Kanun bayannai
Tarihi[gyarawa | edit source]
Libya da harshen misrawan da , wannan suna yazuw daga kabilar libo da take zaune A jihuhen da suke tsakanin Misra da Tuniziya kabilar libo rana zaune A wannan jihuhe ton daga shekaro aru Aru .
dadin dadawa akan kabilar libo kuma dakwai kabilule asle na libya kawa Amazik da kabilar feneken. a karne na shida kafen haifuwar ananbi Issa daular kurtaja ta mamaye libya do da karfinta Romawa sun kwace ta daka hannunso , a karne na shida bayan haifuwar anabe Issa bizantinawa suka mamaye libya . Kuma A karne na bakwai bayan haifuwar annabe Issa se larabawa suka shigo libya .
libya ta samu iko ire ire sone :-
- mulkin kafen tarihi
- lukacin fenekawa da Igregawa da rumawa
- lukacin da libya tana karkashen mulkin Amauiyawa da abbasiyawa a shekara ta 644
- lukacin samun ynci kasa shikuma yana rabe gida biyo
1 lukacin mulkin sarauta 1951 zuwa 1969
2 mulkin Moammar Gadhafi 1969 har yau
libya ta zama Jamahiriya ton 1977
Mutan kasa da harsunan su[gyarawa | edit source]
mutuncin libya ya kai 6000,000 a sahile a arewacin kasar kabilolin libya sone , larabawa , barbarawa , tubawa karaglawa ( hadin turkawa da larabawa ) , Buzawa da 'yan tsurarun ( hausawa da barebare ).
harshen larabci shene hashen kasa larabcin su yanada bambanci da sauran kasashen larabawa kuma dakwai harsuna dayawa masu bambanci hashen( Amazik, Buzanci tubanci da harshen hausa ) shene harshen kasuwanci a binen sabha kudancin kasar .
Addine[gyarawa | edit source]
- yawancin yan libya musulme ne 97%
- 3% sauran addin kaua keristawa , hudawa
kuma libya ba tada shiate samsam mabiya addinin hudawa ( yahudawa ) yawancin su sun feta daga kasar bayan 1967 a yanzu saura 'yan tsiraro a tirbule , libya tanada 'yan tsirarun kyrke a tirbule da bangazi kuma sunada malame kyrke daya yana Bangaze da zama
Jahohin libya[gyarawa | edit source]
libya tanada jihuhe talatin da biyu sone :-
| 1 Ajdabiya | 17 Ghat | |
| 2 Al Butnan | 18 Ghadamis | |
| 3 Al Hizam Al Akhdar | 19 Gharyan | |
| 4 Al Jabal al Akhdar | 20 Murzuq | |
| 5 Al Jfara | 21 Mizdah | |
| 6 Al Jufrah | 22 Misratah | |
| 7 Al Kufrah | 23 Nalut | |
| 8 Al Marj | 24 Tajura Wa Al Nawahi AlArba' | |
| 9 Al Murgub | 25 Tarhuna Wa Msalata | |
| 10 An Nuqat al Khams | 26 Tarabulus (Tripoli) | |
| 11 Al Qubah | 27 Sabha | |
| 12 Al Wahat | 28 Surt | |
| 13 Az Zawiyah | 29 Sabratha Wa Surman | |
| 14 Benghazi | 30 Wadi Al Hayaa | |
| 15 Bani Walid | 31 Wadi Al Shatii | |
| 16 Darnah | 32 Yafran | |
| Afirka |
| Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina faso | Burundi | Cape Verde | Jamhuriyar afirka ta tsakiya | Cadi | Komoros | Côte d'Ivoire | Ethiopia | Gine | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | Kameru | Kenya | Libya | Mali | Misra | Nijar | Nijeriya | Senegal | Sudan | Togo | Uganda |