Benghazi
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Libya | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 631,555 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 2,011.32 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Larabci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 314 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 2 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 61 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | LY-BA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | benghazimun.ly |
Benghazi birni ne, da ke a ƙasar Libya. Benghazi ya na da yawan jama'a 631,555, bisa ga ƙidayar 2011. An gina birnin Benghazi a karni na biyar kafin haifuwar Annabi Issa.