Jump to content

Tripoli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tripoli
طرابلس (ar)


Wuri
Map
 32°52′31″N 13°11′15″E / 32.87519°N 13.18746°E / 32.87519; 13.18746
Ƴantacciyar ƙasaLibya
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,293,016 (2020)
• Yawan mutane 413.5 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,127 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bahar Rum
Altitude (en) Fassara 81 m
Bayanan tarihi
Wanda ya samar Phoenicia
Ƙirƙira 7 century "BCE"
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 21
Wasu abun

Yanar gizo tripoli.info
Tripoli.

Tripoli, shine babban birnin kasar Libya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, yana dayawan jama`a jimilar mutane 1,158,000. An gina birnin Tripoli a karni na bakwai kafin haifuwan annabi Issa.

Tsohuwar kofar kasuwa, Tripoli
Dandozon mutane a dandalin Martyrs Square