Jump to content

Kenya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kenya
Republic of Kenya (en)
Flag of Kenya (en) Coat of arms of Kenya (en)
Flag of Kenya (en) Fassara Coat of arms of Kenya (en) Fassara

Take Ee Mungu Nguvu Yetu (en) Fassara

Kirari «Harambee (en) Fassara»
Suna saboda Mount Kenya (en) Fassara
Wuri
Map
 0°06′N 38°00′E / 0.1°N 38°E / 0.1; 38

Babban birni Nairobi
Yawan mutane
Faɗi 48,468,138 (2017)
• Yawan mutane 83.38 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Swahili
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Gabashin Afirka
Yawan fili 581,309 km²
Wuri mafi tsayi Mount Kenya (en) Fassara (5,199 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Kenya (1963–1964) (en) Fassara
Ƙirƙira 1963
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Kenya (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Kenya (en) Fassara
• President of Kenya (en) Fassara William Ruto (13 Satumba 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 109,703,659,313 $ (2021)
Kuɗi Shilling na Kenya
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ke (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +254
Lambar taimakon gaggawa *#06# da 999 (en) Fassara
Lambar ƙasa KE
Wasu abun

Yanar gizo president.go.ke
Kenya
kenya gazette

Kenya ita ce kasa ta farko a gabashin afirka da kuma taikun Indiya ya biyo ta gabashin ta, tabkin victoria daga yammacin ta kuma tana makotaka da kasashe biyar sune :-

  • daga yammaci tabkin Victoria da kasa Uganda
  • daga arewa maso yammaci Sudan
William Ruto shugaban kasar na yanzu
Manuniyar kenya
kenya a fanninta

[1][2][3]

kenya tanada jihohi takwas sune wa'yannan :-

  1. Takiya (1)
  2. Gichuiro (2)
  3. gabasci (3)
  4. Nairobi (4)
  5. arewa maso gabasci (5)
  6. manunin kenya
    Nyanza(6)
  7. Rift Valley (7)
  8. yammaci (8)
Kafin samun yancin a kenya
Kafin samun yancin kai a kenya
filin jirgin sama bayan samun yancin kan kenya

kenya tasamu ƴancin kanta daga turawan mulkin mallaka na biritania a shekara ta 1963 bayan shekara da samun ƴancin ta se tazama Jamhuriya ashekara ta 1888 turawan biritania da jamusawa suka raba gabashin afirka a wannan lokaci suka haɗa kai dan su karya ƙasashen musulmi jamusawa suka ɗau ƙasar Tanzaniya, biritania ta ɗauki kenya da rabo me girma na somalia.

Ruwan kenya mai girma
Al'adun mutanen kenya
kenya

kenya faɗin ta yakai 580,367 km tanada itatuwa masu yawa tanada duwatsu wanda tsawansu yakai 5,196m. kenya tanada yawan mutane 33000. sunada ƙabilu arbain kabilu mafe kima sune. kabiyar banto, ƙabilar kikuyu, ƙabilar luo, ƙabilar kama, ƙabilar kis, kabilar miro, ƙabilar trkata, ƙabilar nansi, da ƙabilar massai dakuai 'yan tsurarun larabawa kawa dubu 50.


Addinai


  • Addinin brutustan 33%
  • katulik 10%
  • buda 2 %
  • musulmi 3%

suran hanyuye da suke be 45%

  1. https://www.britannica.com/place/Kenya/History#ref419069
  2. http://historyworld.net/wrldhis/PlainTextHistoriesResponsive.asp?historyid=ad21
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-04-07. Retrieved 2020-04-15.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe