Tekun Indiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Taswirar tekun Indiya

Tekun Indiya shine teku na ukku mafi girma a duniya. Ya shafe kimanin murabba'i 70,560,000 km2. Tekun yana zagaye ne da nahiyar Asiya daga arewa, nahiyar Afrika daga yamma, Ostireliya daga gabas, sai kuma yankin Antatika daga kudu.