Rio Buzi
Appearance
| Rio Buzi | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Tsawo | 250 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 19°52′S 34°46′E / 19.87°S 34.77°E |
| Kasa | Mozambik |
| Territory |
Sofala (en) |
| Hydrography (en) | |
| Tributary (en) |
duba
|
| Watershed area (en) | 31,000 km² |
| River mouth (en) | Tekun Indiya |

Rio Buzi, tsohon Rio Sofala, kogi ne a Mozambique da ke lardin Sofala. Ya tashi acikin Zimbabwe, Zuwa ruwa mai wadata ƙwari don noma da kiwo, ya ratsa lardi Manica kuma yana kwarara bayan Beira.
