Mozambik

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tutar Mozambique.
Mozambik
República de Moçambique
Flag of Mozambique.svg Emblem of Mozambique.svg
Administration
Head of state Filipe Nyusi (en) Fassara
Capital Maputo
Official languages Portuguese (en) Fassara
Geography
Mozambique (orthographic projection).svg da LocationMozambique.svg
Area 801590 km²
Borders with Tanzaniya, Malawi, Zambiya, Zimbabwe, ESwatini, Afirka ta kudu da Komoros
Demography
Population 29,668,834 imezdaɣ. (2017)
Density 37.01 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+02:00 (en) Fassara
Internet TLD .mz (en) Fassara
Calling code +258
Currency Mozambican metical (en) Fassara
portaldogoverno.gov.mz

Mozambik ko Jamhuriyar Mozambique [lafazi: /mozambik/] (da Portuganci: Moçambique ko República de Moçambique) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.

Mozambik tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 801,590. Mozambik tana da yawan jama'a 25,900,000, bisa ga jimillar 2013. Mozambik tana da iyaka da Afirka ta Kudu, eSwatini, Madagaskar, Tanzaniya, Zambiya da Zimbabwe. Babban birnin Mozambik, shi ne Maputo.

Shugaban ƙasar Mozambik Filipe Nyusi ne daga shekarar 2015. Firaministan ƙasar Carlos Agostinho do Rosário ne daga shekarar 2015.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.