Malawi

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Taswirar Malawi.
Tutar Malawi.

Malawi ko Jamhuriyar Malawi (da Turanci: Republic of Malawi), kasa ne, da ke a nahiyar Afirka. Malawi tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 118,484. Malawi tana da yawan jama'a 18,091,575, bisa ga jimillar 2016. Malawi tana da iyaka da Tanzaniya, Zambiya kuma da Mozambique. Babban birnin Malawi, Lilongwe ce. Shugaban kasar Malawi Arthur Peter Mutharika ne daga shekarar 2014. Mataimakin shugaban kasar Saulos Chilima ne daga 2014.

Malawi ta samu yancin kanta a shekara ta 1964, daga Birtaniya.


Afirka
Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cadi | Cape Verde | Côte d'Ivoire | Eritrea | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Lesotho | Libya | Laberiya | Madagaskar | Mali | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Senegal | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Swaziland | Tanzaniya | Togo | Tsakiyan Afirka | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe