Lilongwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Lilongwe.

Lilongwe (lafazi : /lilongwe/) birni ne, da ke a ƙasar Malawi. Shi ne babban birnin ƙasar Malawi. Lilongwetana da yawan jama'a 1,077,116, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Lilongwe a farkon karni na ashirin.