Tanzaniya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tanzaniya
Flag of Tanzania.svg Coat of arms of Tanzania.svg
Administration
Head of state John Magufuli (en) Fassara
Capital Dodoma (en) Fassara
Official languages Harshen Swahili da Turanci
Geography
Tanzania on the globe (Africa centered).svg da LocationTanzania.svg
Area 947303 km²
Borders with Kenya, Uganda, Ruwanda, Burundi, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Zambiya, Malawi, Mozambik, Lake Nyanza (en) Fassara da Seychelles
Demography
Population 57,310,019 imezdaɣ. (2017)
Density 60.5 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+03:00 (en) Fassara da East Africa Time (en) Fassara
Internet TLD .tz (en) Fassara
Calling code +255
Currency Tanzanian shilling (en) Fassara
tanzania.go.tz
Kasar tanzaniya
Tutar kasar tanzaniya

Tanzania furucci (IPAc-en|US|ˌ|t|æ|n|z|ə|ˈ|n|iː|ə, IPAc-en|UK|ˌ|t|æ|n|z|ə|ˈ|n|ɪ|ə),[1][2][note 1] officially the United Republic of Tanzania (lang-sw|Jamhuri ya Muungano wa Tanzania), ƙasa ce dake gabashin Afirka a tsakanin yankin African Great Lakes. Tanada iyaka da Uganda ta arewaci; Kenya arewa maso gabas; tekun Indian Ocean ta gabas; Mozambique da Malawi ta kudu; Zambia ta kudu maso yamma; da Rwanda, Burundi, da kuma Democratic Republic of the Congo ta yamma. Tsaunin Kilimanjaro wanda shine tsauni mafi tsawo a Afirka yana arewa maso gabashin kasar Tanzania ne.

Yancirani dasuka shiga Tanzania sun hada masu magana da harshen Southern Cushitic wadanda sukazo daga Ethiopia (Habasha);[3] Eastern Cushitic people who moved into Tanzania from north of Lake Turkana about 2,000 and 4,000 years ago;[3] and the Southern Nilotes, sunhada da Datoog, wadanda asalin su daga yankin iyakar South Sudan–Ethiopia ayanzu, tun daga shekara ta 2,900 da 2,400 dasuka shude.[3][3][4]

Mulkin mallakan turawa yafara ne da asalin garin Tanzania a karshe karshen karni na 19th lokacin da Jamus ta kirkira German East Africa, inda hakan yaba Britaniya damar kwashe su yayin World War I. Asalin garin shine Tanganyika, tareda Zanzibar Archipelago wanda aka keba dan hukuncin yanmulkin mallaka. Bayan basu yanci kai a 1961 da 1963, sai garuruwan biyu suka hade a watan April 1964 inda suka kafa Kasar hadaddiyar jamhoriyar Tanzania.[5]

birnin Tanzaniya

Majalisar Dinkin Duniya ta kiyasta yawan mutanen Tanzania sunkai kusan miliyan 16, Tsarin mulkin kasar, tsarin Shugaban kasa ne akan bin dokar constitutional Jamhoriya tun daga shekara ta 1996, babban birnin tarayyar kasar itace Dodoma anan ne fadar gwamnati da Majalisa da wasu hukumomi na gwamnatin suke.[6] Dar es Salaam, tsohuwar babban birnin Kasar ita tacigaba da rike msfi yawan hukumomin gwamnatin, kuma itace birni mafi yawa a kasar, da babban tashar ruwa, kuma jagorar kasuwancin kasar.[5][7][8] Tanzania is a de facto one-party state with the democratic socialist Chama Cha Mapinduzi party in power.

manyan tsaunikan kasar tanzaniya

Tanzania takasance mai yawan tsaunuka kuma tanada cunkoson mutane a arewa maso gabashin kasar, inda tsaunin Kilimanjaro yake. Three of Africa's Great Lakes sunada bangare a Tanzania. Daga arewa da yamma akwai Lake Victoria, Africa's largest lake, da kuma Tanganyika, lake din dayafi zurfi a Afirka, yashahara a iri kifayansa, gabar gabashi nada zafi da damshi, tareda Zanzibar Archipelago tsibiri. Kalambo Falls, yana nan a Kalambo River a Zambian border, is the second highest uninterrupted waterfall a Africa.[9] Menai Bay Conservation Area shine babban yankin Zanzibar marine dake samun kulawa.

Wasu al'ummar kabilu mabanbanta a kasuwa a tanzaniya
Jami'ar kasar tanzaniya

Sama da yaruka 100 daban daban ne ake amfani dasu a kasar Tanzania, haka yasa yazama kasa mafi mabanbantan harsuna a gabashin Afirka.[10] The country does not have a de jure official language,citation needed|date=September 2017}} although the national language is Swahili.[11] ana amfani da harshen Swahili dan tattaunawa a Majalisar kasar, da kananan kotuna kuma harshen da ake magana dashi a primary school. Turanci kuma ana amfani dashi a kasuwanni da diplomacy, da manyan kotuna, kuma harshen a secondary da manyan makarantu,[10] dukda gwamnatin Tanzanian tana shirin daina amfani da turanci a kasar.[12] kusan kashi 10 na yan'Tanzania suke amfani da Swahili a matsayin harshen su na farko amma kusan kashi 90 a matsayin nabiyu suka dauke shi.[10]

Al'umma[gyara sashe | Gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

 1. cite web | url=https://dictionary.reference.com/browse/tanzania | title=Tanzania | Define Tanzania at Dictionary.com | website=Dictionary.reference.com | accessdate=19 February 2014
 2. cite web|url=https://en.oxforddictionaries.com/definition/tanzania%7Ctitle=Tanzania%7Cwork=Oxford Dictionaries Online|accessdate=October 28, 2018
 3. 3.0 3.1 3.2 3.3 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Genetics
 4. cite book | author=Christopher Ehret | title=An African Classical Age: Eastern and Southern Africa in World History, 1000 B.C. to A.D. 400 | url=https://books.google.com/books?id=1i-IBmCeNhUC | date=2001 | publisher=University Press of Virginia | isbn=978-0-8139-2057-3
 5. 5.0 5.1 Central Intelligence Agency. "Tanzania". The World Factbook. 
 6. Aloysius C. Mosha. "The planning of the new capital of Tanzania: Dodoma, an unfulfilled dream". University of Botswana. Archived from the original on 12 July 2013. Retrieved 13 March 2013. 
 7. "The Tanzania National Website: Country Profile". Tanzania.go.tz. Archived from the original on 25 November 2013. Retrieved 1 May 2010. 
 8. "Dar es Salaam Port". Tanzaniaports.com. Archived from the original on 22 February 2014. Retrieved 19 February 2014. 
 9. "Kalambo Falls". Encyclopædia Britannica.
 10. 10.0 10.1 10.2 cite book | author1=Ulrich Ammon | author2=Norbert Dittmar | author3=Klaus J. Mattheier | title=Sociolinguistics: An International Handbook of the Science of Language and Society | url=https://books.google.com/books?id=LMZm0w0k1c4C&pg=PA1967 | year=2006 | publisher=Walter de Gruyter | isbn=978-3-11-018418-1 | page=1967
 11. cite web | title=Tanzania Profile | url=https://tanzania.go.tz/home/pages/68 | website=Tanzania.go.tz | publisher=Tanzanian Government | accessdate=23 July 2017 | deadurl=yes | archiveurl=https://web.archive.org/web/20170802124344/https://tanzania.go.tz/home/pages/68 | archivedate=2 August 2017 | df=dmy-all
 12. cite news | url=https://afkinsider.com/88774/tanzania-ditches-english-education-overhaul-plan/ | agency=AFK Insider | title=Tanzania Ditches English In Education Overhaul Plan | date=17 February 2015 | accessdate=23 February 2015


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe


Cite error: <ref> tags exist for a group named "note", but no corresponding <references group="note"/> tag was found