Dar es Salaam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Dar es Salaam.

Dar es Salaam birni ne, da ke a yankin Dar es Salaam, a ƙasar Tanzaniya. Ita ce babban birnin ƙasar Tanzaniya kuma da babban birnin yankin Dar es Salaam. Dar es Salaam tana da yawan jama'a 4,364,541, bisa ga ƙidayar 2012. An gina birnin Dar es Salaam a shekara ta 1865.