Seychelles

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Seychelles
République des Seychelles
Flag of Seychelles.svg Coat of arms of Seychelles.svg
Administration
Head of state Danny Faure (en) Fassara
Capital Biktoriya
Official languages Faransanci, Turanci da Seychellois Creole (en) Fassara
Geography
SYC orthographic.svg
Area 459 km²
Borders with Faransa, Komoros, Tanzaniya, Madagaskar da Moris
Demography
Population 95,843 imezdaɣ. (2017)
Density 208.81 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+04:00 (en) Fassara
Internet TLD .sc (en) Fassara
Calling code +248
Currency Seychellois rupee (en) Fassara
egov.sc

Jamhuriyar Seychelles (Hausa)
Republic of Seychelles (Turanci) République des Seychelles (Faransanci)
Flag of Seychelles.svg Coat of arms of Seychelles.svg
Location Seychelles AU Africa.svg
250px
Taken Kasa:

"Finis Coronat Opus" (Latin) "The End Crowns the Work" (Turanci)

Yaren Kasa Turanci, Faransanci, Seychelles creole
Babban Birni Viktoriya
Shugaban Kasa Danny Faure
Mataimakin Shugaban Kasa Vincent Meriton
Fadin Kasa 459 km2 (177 sq mi) (181st) km2
Manyan yaruka Turanci, Seychelles creole, harshen Faransanci
Girman Ruwa % (1.4)%
Adadin Al'umma 94,228 (2015)
Yawan Mutane 197/ 2km
Shekarar 'Yanci

25 June 1975
Kudin Kasa SCR
Bambancin Lokaci +4 UTC
Yanar gizo .sc
Lambar wayar hannu ta Kasa-da-Kasa +248

Seychelles Kasa ce a nahiyar Afrika dake kan Tekun Indiya, babban birnin kasar itace Biktoriya (da Turanci Victoria). Yaren tafiyar da gwamnati sune Creole, Turanci da Faransanci. Kasar tana a gabashin nahiyar Afrika. Daga kudancin kasar a kwai Tsuburan Madagaskar da Muritaniya. Tsuburai 115 ne suka hada kasar. Mafiya yawan al'umar kasar hadakar yantattun bayi ne na Afrika da kuma mutanen Madahmgaska da Turawa mazauna kasar. Sune suka hada kashi 90% na mutanen kasar, sai kuma wadanda sukayi kaura daga Turai, Sin da Indiya. Mafiya yawan mutanen kasar kiristici ne mabiya darikar Katolika kamar kashi 90% sai kashi 8% masubin darikar furotest. Sauran kasashen tsuburai da sukayi iyaka da ita sun hada da Zanzibar daga Yamma, Moris, Rodiriguwes, Angalega da Riyuniyon daga kudu, sai Komoros da Mayotte daga kudu maso yamma. yawan mutane a Seychelles yakai 86,525. Kuma itace kasa mafi karancin mutane a nahiyar Afrika.

Tsubiri na biyu mafi girma


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.