Biktoriya
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Suna saboda |
Victoria (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Seychelles | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 26,450 (2010) | ||||
• Yawan mutane | 1,315.92 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 20.1 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Indiya | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:00 (en) ![]() |
Biktoriya ko Victoria (lafazi: /biktoriya/) birni ne, da ke a ƙasar Seychelles. Shi ne babban birnin ƙasar Seychelles. Biktoriya na da yawan jama'a 24 701, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Biktoriya a shekara ta 1778.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.