Jump to content

Sarauniya Victoria

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sarauniya Victoria
Emperor of India (en) Fassara

1 Mayu 1876 - 22 ga Janairu, 1901
← no value - Edward VII (en) Fassara
monarch of Canada (en) Fassara

1 ga Yuli, 1867 - 22 ga Janairu, 1901
← no value - Edward VII (en) Fassara
monarch of the United Kingdom of Great Britain and Ireland (en) Fassara

20 ga Yuni, 1837 - 22 ga Janairu, 1901
William IV (en) Fassara - Edward VII (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Princess Alexandrina Victoria of Kent
Haihuwa Kensington Palace (en) Fassara, 24 Mayu 1819
ƙasa United Kingdom of Great Britain and Ireland
Mazauni Kensington Palace (en) Fassara
Fadar Buckingham
Osborne House (en) Fassara
Windsor Castle (en) Fassara
Mutuwa Osborne House (en) Fassara, 22 ga Janairu, 1901
Makwanci The Royal Mausoleum (en) Fassara
Royal Burial Ground (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (cerebral hemorrhage (en) Fassara)
Ƴan uwa
Mahaifi Prince Edward, Duke of Kent and Strathearn
Mahaifiya Princess Victoria of Saxe-Coburg-Saalfeld
Abokiyar zama Prince Albert of Saxe-Coburg and Gotha (en) Fassara  (10 ga Faburairu, 1840 -  14 Disamba 1861)
Yara
Ahali Adelaide Dubus (en) Fassara, Edward Schencker Scheener (en) Fassara, Prince Karl, 3rd Prince of Leiningen (en) Fassara da Feodora of Leiningen (en) Fassara
Ƴan uwa
Yare House of Hanover (en) Fassara
Karatu
Makaranta Windlesham House School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Jamusanci
Faransanci
Italiyanci
Harshen Latin
Urdu
Malamai Luigi Lablache (en) Fassara
Sana'a
Sana'a sarki, painter (en) Fassara, marubuci, diarist (en) Fassara, autobiographer (en) Fassara da aristocrat (en) Fassara
Tsayi 142.24 cm
Kyaututtuka
Mamba Royal Society (en) Fassara
Imani
Addini Anglicanism (en) Fassara
IMDb nm0703075
Sarauniya Victoria
Sarauniya Victoria

Victoria (Alexandrina Victoria; ta rayi daga 24 ga Mayu 1819 - 22 ga Janairu 1901) ta kasance Sarauniyace ta Ƙasar Ingila ta Burtaniya da Ireland daga 20 ga Yuni 1837 har zuwa mutuwarta a shekarar 1901.


Tayi Sarautarta a shekaru 63 da kwanaki 216 - wanda ya fi na kowane magabata - da yayi Zamanin Victorian. Lokaci ne na canjin masana'antu, siyasa, kimiyya, da soja a cikin Ƙasar Ingila, kuma an nuna shi da babban fadada Daular Burtaniya.


A shekara ta 1876, Majalisar dokokin Burtaniya ta kada kuri'a don ba ta ƙarin taken Empress of India .