IMDb
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Gajeren suna | IMDb |
| Iri |
review aggregator (en) |
| Ƙasa | Birtaniya |
| Aiki | |
| Ƙaramar kamfani na |
Box Office Mojo (mul) |
| Harshen amfani | Turanci |
| Kayayyaki | |
| Mulki | |
| Mamallaki | Amazon (kamfani) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 17 Oktoba 1990 |
| Wanda ya samar |
Col Needham (en) |
|
| |


IMDb Shafin Yanar gizo ne wanda yake ajiye bayanai na ƴan wasan kwaikwayo da finafinai da masu shirye-shirye na talabijin. Gidan yanar gizon IMDb ya fara ne a cikin Oktoban shekarar 1990, kuma mallakar Amazon.com ya kasance tun 1998.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.