Italiyanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Italiyanci yare ne wanda Turawan ƙasar Italiya (Italy) sune suka fi yawan magana da harshen kuma ana amfani da shi a matsayin yaren gwamnati a kasar Italiya da kasar Switzerland San Marino da kudancin istriya dake ƙasar selvoniya crotiya kuma ana magana da harshen Italiyanci sosai a Albania , Malta , Monaco,da kuma wasu ɓangarori na ƙasar Faransa (musamman a cikin garuruwan Dodecanese) Montenegro ( Kotor ), da wasu ɓangarori ƙasar Girka(a tsibirin Ionian da Dodecanese), Kuma harshen Italiyanci yataka muhimmiyar rawa a ƙasashen arewacin Afrika da kuma gabashin Afrika kuma ana amfani da harshen Amurka da Austaraliya akwai mutanen marasa rinjaye da kuma suke amfani da harshen a ƙasashen Bosnia Herzegovina, Croatia , Slovenia da Romania