Harshen Latin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Yaren Latin yana da asali ne daga daular Rumawa, sabida irin girman da daular kedashi da kuma karfinta hakan yasa yaren zama mafi shahara a yankin da Rumawa suka mallaka musamman kasar Italiya har izuwa sauran dauloli, masana sun tabbatar da cewar yaren Latin shine ya haifar da samun yaruka kamar Italiyan, Portuguese, Spaniyanci, Faransanci, and Romaniyan. Latin, Yaren Girka, da Faransanci sunada kalmomin da asalinsu daga sune a Yaren ingilishi. Musamman yaren Latin dana Girka suke da mafi yawan kalmomin da ake amfani dasu a fannonin ilimin turanci a yau, kamar fannin lissafi, bayoloji, Kimiyya, fannin magani, da sauransu.