Tutar kasar botswanaMakarantan bostwansBotswana w1 locatorzaki a Botswana park
Botswana ko Jamhuriyar Botswana, tana daya daga kasashen kudancin Afirka,
ta samu 'yancin kanta a shekara ta, (1966 ) ta kuma zama jamhuriya a shekara ta 1977 Turawan mulkin mallaka sun shigeta a karni na uku na hijira, a wannan lokaci kabilar boyor waci take hade da farar fata sun yi yaki da Kuma mazauna kasar na asali.
wasu daga cikin mutanen Botswana a wani karfiMutanen wata kabila ta Botswana a bakin ruwawasu al'adun mutanen Botswanageneral na Botswana
Yawan mutanen Botswana sun kai kimanin 1,197,000 acikin su yan tsiraru ne turawa da yan Asiya yawancin su 'yan Afirka ne yawancin mutanen suna rayuwa a gabashin kasar . kasar tanada ƙabilu takwas , akwai kabilar batswana yawansu zai kai kimanin 20,000 dubu ashirin kuma suna yawan raguwa kabila mafi yawa itace kabilar banto.
Hukomomin botswana
Wasu iyaye masu rawa a lokacin Murnar Kuru a Botswana.