Somaliya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tutar kasar Somaliya
Somaliya
Jamhuuriyadda Federaalka Soomaaliya
جمهورية الصومال الفدرالية
Soomaaliya
Flag of Somalia.svg Coat of arms of Somalia.svg
Administration
Government federal republic (en) Fassara
Head of state Mohamed Abdullahi Farmajo (en) Fassara
Capital Mogadishu
Official languages Somali (en) Fassara da Larabci
Geography
Somalia (orthographic projection).svg da LocationSomalia.svg
Area 637657 km²
Borders with Jibuti, Habasha da Kenya
Demography
Population 11,031,386 imezdaɣ. (2017)
Density 17.3 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+03:00 (en) Fassara
Internet TLD .so (en) Fassara
Calling code +252
Currency Somali shilling (en) Fassara
somalia.gov.so
Somaliya

Somaliya (harshen Somali: Jamhuuriyadda Federaalka Soomaaliya, Hausa: Jamhuriyar Tarayya Somaliya) ƙasa ce, da ke a gabashin nahiyar Afirka.

kasar somaliya a wani karni na baya
mutanen somaliya a wajen rawa

Somaliya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 637,657. Somaliya tana da yawan jama'a 14,317,996, bisa ga jimillar 2016. Somaliya tana da iyaka da Ethiopia, da Jibuti kuma da Kenya. Babban birnin Somaliya, Mogadiscio ne.

Shugaban ƙasar Somaliya Mohamed Abdullahi Mohamed ne. Firaministan Somaliya Hassan Ali Khayre ne.

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]

wasu manyan jami'an gwamnati a somaliya a shekarata 2014
fulanin somaliya
wai mai kuwon rakuma a somaliya
wani mutumi a shigar al'adar shi a somaliya
kudin somaliya
Rafi mai bishiyoyin ban sha'awa a somaliya


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.