Ruwanda
Jump to navigation
Jump to search
| |||||
![]() | |||||
250px | |||||
Taken Kasa:
"Ubumwe, Umurimo, Gukunda Igihugu" "Unity, Work, Patriotism"(Turanci) | |||||
Yaren Kasa | Turanci,Swahili | ||||
Babban Birni | Kigali | ||||
Shugaban Kasa | Paul Kagame | ||||
Firayim minista | Edouard Ngirente | ||||
Fadin Kasa | 26,338 km2 (10,169 sq mi) (144th) 2 | ||||
Manyan yaruka | Turanci, Swahili, Faransanci, Kinyarwanda | ||||
Girman Ruwa % | 5.3 | ||||
Adadin Al'umma | 11,262,564 (2015) | ||||
Yawan Mutane | kidayar 2015
11,262,564 (76th) 197/ 2km | ||||
Shekarar 'Yanci |
2 July 1962 | ||||
Kudin Kasa | RWF | ||||
Bambancin Lokaci | +2 UTC | ||||
Yanar gizo | .rw | ||||
Lambar wayar hannu ta Kasa-da-Kasa | +250 |
Jamhuriyar Ruwanda ko Rwanda [lafazi: /ruwanda/] (da Kinyarwanda: Repubulika y'u Rwanda; da Faransanci: République du Rwanda; da Kiswahili: Jamhuri ya Rwanda; da Turanci: Republic of Rwanda) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.
Ruwanda tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 26,338. Ruwanda tana da yawan jama'a 11,901,484 , bisa ga jimillar 2017. Ruwanda tana da iyaka da Burundi, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Tanzaniya da Uganda. Babban birnin Ruwanda, shi ne Kigali.
Shugaban ƙasar Ruwanda Paul Kagame ne daga shekarar 2000. Firaministan ƙasar Édouard Ngirente ne daga shekarar 2017.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.