Paul Kagame

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Paul Kagame
Paul Kagame MSC 2017.jpg
Rayuwa
Haihuwa Muhanga District (en) Fassara, Oktoba 23, 1957 (62 shekaru)
ƙasa Ruwanda
ƙungiyar ƙabila Tutsi (en) Fassara
Yan'uwa
Yara
Karatu
Harsuna Faransanci
Turanci
Kinyarwanda (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da military leader (en) Fassara
Aikin soja
Fannin soja Rwandan Defence Forces (en) Fassara
Digiri commander-in-chief (en) Fassara
Ya faɗaci Ugandan Bush War (en) Fassara
Rwandan Civil War (en) Fassara
Imani
Addini Cocin katolika
Jam'iyar siyasa Rwandan Patriotic Front (en) Fassara
IMDb nm1879094
paulkagame.com

Paul Kagame (furucci|kəˈ|ɡɑː|meɪ; an haife shi a 23 ga watan Oktoba a 1957) shi dan'siyasan kasar Rwanda ne, kuma tsohon shugaban sojin kasar ne. Shine Shugaban kasar Rwanda ayanzu, yazama shugaba tun a shekara ta 2000 bayan tsohon shugaba Pasteur Bizimungu yayi marabus. Kagame kafin zamansa shugaban kasa, ya taba zama kwammanda na yan'tawaye wadanda suka kawo harshen Kisan-kare dangi na Rwanda a 1994. Ayanzu a kasar yakasance jagora de facto a sanda yarike mukamin Mataimakin shugaban kasar Rwanda da kuma Ministan tsaro daga 1994 zuwa 2000. Ansake zaben sa shugaba a watan Augusta 2017 da sakamakon da yasamu kashi 99% na dukkanin kuri'un da aka kada, sai dai masu bincike sunyi korafi akan yadda aka gudanar da zaben.[1][2] He has been described as the "most impressive" and "among the most repressive" African leaders.[3]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Cite news|url=https://www.hrw.org/news/2017/08/18/rwanda-politically-closed-elections%7Ctitle=Rwanda: Politically Closed Elections|date=2017-08-18|work=Human Rights Watch|access-date=2018-11-11|language=en
  2. cite news|url=https://www.state.gov/r/pa/prs/ps/2017/08/273206.htm%7Ctitle=Presidential Election in Rwanda|work=U.S. Department of State|access-date=2018-11-11|language=en-US
  3. Cite news|url=https://www.nytimes.com/2013/09/08/magazine/paul-kagame-rwanda.html%7Ctitle=The Global Elite’s Favorite Strongman|access-date=2018-11-11|language=en