Kigali

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Kigali.

Kigali (lafazi : /kigali/) birni ne, da ke a ƙasar Rwanda. Shi ne babban birnin ƙasar Rwanda. Kigali tana da yawan jama'a 1,132,686, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Kigali a shekara ta 1907.