Jibuti (ƙasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jibuti (ƙasa)
جمهورية جيبوتي
République de Djibouti
Jabuuti
Flag of Djibouti.svg Emblem of Djibouti.svg
Administration
Head of state Ismail Omar Guelleh (en) Fassara
Capital Jibuti
Official languages Faransanci da Larabci
Geography
Djibouti (orthographic projection).svg da LocationDjibouti.svg
Area 23200 km²
Borders with Habasha, Eritrea da Somaliya
Demography
Population 956,985 imezdaɣ. (2017)
Density 41.25 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+03:00 (en) Fassara
Internet TLD .dj (en) Fassara
Calling code +253
Currency Djiboutian franc (en) Fassara
presidence.dj
Jamhuriyar Jibuti
Flag of Djibouti.svg Emblem of Djibouti.svg
LocationDjibouti.png
Yaren kasa Larabci, Faransanci
Babban birni Jibuti
Shugaban kasa Ismaïl Omar Guelleh
Fadin kasa 23 200 km2
Yawan mutanen kasar 846 687
Wurin zaman mutane 37.2 h./km2
Samun yancin kasa daga Faransa

27 Yuni 1977
kudin kasa Faranc Jibuti (DJF)
kudin da yake shiga kasa a shekara 2,800 miliyoni dollar na Tarayyar Amurka
kudin da kuwane mutun yake samu a shekara 2,045 dollar na Tarayyar Amurka
Babbancin lokaci +3UTC
rane +3UTC
ISO-3166 (Yanar gizo) .DJ
lambar wayar taraho ta kasa da kasa 224

Jibuti ko Jamhuriyar Jibuti (da Faransanci: Djibouti ko République de Djibouti; da Larabci: جيبوتي koجمهورية جيبوتي), ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka. Jibuti tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 23,200. Jibuti tana da yawan jama'a 846,687, bisa ga jimillar 2016. Jibuti tana da iyaka da Eritrea, da Ethiopia kuma da Somaliya. Babban birnin Jibuti, Jibuti ne. Shugaban ƙasar Jibuti Ismaïl Omar Guelleh (lafazi: /Ismail Omar Gelle/) ne.

Gine ta samu yancin kanta a shekara ta 1977, daga Faransa.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe