Jibuti (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Birnin Jibuti.

Jibuti (da Faransanci: Djibouti; da Larabci: جيبوتي) birni ne, da ke a ƙasar Jibuti. Shi ne babban birnin ƙasar Jibuti. Jibuti tana da yawan jama'a 570 000, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Jibuti a shekara ta 1888.