Gaborone

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Gaborone daga jirgin sama.

Gaborone (lafazi: /gaborone/) birni ne, da ke a yankin Gaborone, a ƙasar Botswana. Shi ne babban birnin ƙasar Botswana. Gaborone tana da yawan jama'a 421,907, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Gaborone a shekara ta 1964.