Jump to content

Kogin Chinde

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
kogin chinde

Kogin Chinde yanki ne na rabe-raben kogin Zambezi a Mozambique.Garin Chinde yana kan bankunansa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]