Kogin Sofia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Sofia
General information
Tsawo 328 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 15°26′S 47°11′E / 15.43°S 47.18°E / -15.43; 47.18
Kasa Madagaskar
Hydrography (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara 28,295 km²
River mouth (en) Fassara Tekun Indiya

Sofia kogin arewa maso yammacin Madagascar. Yana gudana ta yankin Sofia. Tushensa yana a Tsaratanana Massif a tsayin mita 1784. Yana da tsawon 328 kilometres (204 mi).[1]

Bakinsa yana cikin Tekun Indiya a cikin gundumar Borizony-Vaovao (Port-Bergé).

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]