Kogin Mandrare
Appearance
Kogin Mandrare | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 270 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 25°10′26″S 46°26′00″E / 25.1739°S 46.4333°E |
Kasa | Madagaskar |
Hydrography (en) | |
Watershed area (en) | 12,570 km² |
River mouth (en) | Tekun Indiya |
Mandrare kogi ne a yankin Anosy a kudancin Madagascar. Yana kwarara cikin Tekun Indiya kusa da Amboasary Sud. Ya zama bushe a wasu watanni na shekara.
A cikin 1957,kusa da Amboasary Sud an gina wata gada ta karfe mai tsawon mita 414,wadda Anciens Ets Eiffel ta tsara.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin kogunan Madagascar