Khartoum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Khartoum da dare.

Khartoum (lafazi: /khartum/; da Larabci: الخرطوم) birni ne, da ke a ƙasar Sudan. Ita ce babban birnin Sudan. Khartoum tana da yawan jama'a 5,185,000, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Khartoum a shekara ta 1821.