Nil

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Taswirar Nil.

Kogin Nil ya na da tsawon kilomita 4,180. Zurfinta marubba’in kilomita 3,400,000 a kasa.

Ta bi cikin Tanzaniya, Uganda, Rwanda, Burundi, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Kenya, Ethiopia, Eritrea, Sudan ta Kudu, Sudan da Misra zuwa Tekun Mediterranean ta bi Deltan Nil.

Waɗannan biranen na samuwa a gefen kogin Neja: Juba, Khartoum, Kairo, Alexandria.