Juba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgJuba
Juba flag.png
JUBA VIEW.jpg

Wuri
Map
 4°51′N 31°36′E / 4.85°N 31.6°E / 4.85; 31.6
Ƴantacciyar ƙasaSudan ta Kudu
State of South Sudan (en) FassaraCentral Equatoria (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 525,953 (2017)
• Yawan mutane 10,114.48 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 52 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Nil
Altitude (en) Fassara 550 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1922
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara

Juba (lafazi : /juba/) birni ne, da ke a ƙasar Sudan ta Kudu, a kan kogin Nil. Shi ne babban birnin ƙasar Sudan ta Kudu. Juba yana da yawan jama'a 525,953, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Juba a farkon karni na ashirin.