Alexandria
Appearance
| الإسكندرية (ar) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Suna saboda | Alakszandira | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Misra | ||||
| Governorate of Egypt (en) | Alexandria Governorate (en) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 5,362,517 (2023) | ||||
| • Yawan mutane | 2,125.45 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Larabci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na |
Lower Egypt (en) | ||||
| Yawan fili | 2,523 km² | ||||
| Altitude (en) | −1 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 331 "BCE" | ||||
| Muhimman sha'ani |
Siege of Alexandria (en) Siege of Alessandria (en) Siege of Alexandria (en) Siege of Alexandria (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 21500 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 03 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | alexandria.gov.eg | ||||
Alexandria ko Aleksandriya ko Aliskandariya birni ne, da ke a lardin Alexandria, a ƙasar Misra. Shi ne babban birnin lardin Alexandria. Bisa ga jimillar shekarar 2016, jimilar mutane miliyan biyar. An gina birnin Alexandria a ƙarni na huɗu kafin haifuwan annabi Issa. Alexandria, birni ne mai tarihi dake a gaɓar tekun Bahar Rum a ƙasar Masar. An kafa birnin a shekara ta 331 kafin haihuwar Annabi Isa (AS) wanda Alexander the Great ya assasa. Birnin ya zama cibiyar ilimin zamanin da, musamman ma a lokacin da aka gina katafaren dakin karatun Alexandria. Birnin ya yi fice wajen kasuwanci da cinikin duniya a wancan lokacin. Masana kimiyya da masana falsafa da yawa sun yi fice a Alexandria, kamar su Euclid da Hypatia da sauransu.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- San Stefano Grand Plaza in Alexandria
- Kadarkon Stanley, a Alexandria.
- Egypt, Alexandria
- Alexandria Egypt
- AlexStanleyBridge
- Alexandria Visitor Center
- AlexandriaHoffmanTowne
- Tutocin Masar da Alexandria
- Kogin Alexandria
- North Fayette Street, Alexandria
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Justin Pollard; Howard Reid (30 October 2007). The Rise and Fall of Alexandria: Birthplace of the Modern World. Viking. p. 2-7. ISBN 978-0-14-311251-8.

