Kairo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgKairo
القاهرة (ar)
Flag of Cairo.svg Emblem Cairo Governorate.svg
Kairo BW 1.jpg

Wuri
 30°03′22″N 31°14′22″E / 30.0561°N 31.2394°E / 30.0561; 31.2394
Ƴantacciyar ƙasaMisra
Governorate of Egypt (en) FassaraCairo Governorate (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 9,293,612 (2018)
• Yawan mutane 17,601.54 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Lower Egypt (en) Fassara
Yawan fili 528 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Nil
Altitude (en) Fassara 23 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 969
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Shugaban gwamnati Abd El Azim Wazir (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 11511 - 11668
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 02
Wasu abun

Yanar gizo cairo.gov.eg…
Facebook: CairoGovernment1 Youtube: UCueIM8LF8X1MzR52uaf3Niw Edit the value on Wikidata
Kairo.
Kairo

Birnin Kairo, da turanci Cairo, Larabci Alqahira. Birni ne dake a lardin Kairo, a ƙasar Misra. Shi ne babban birnin ƙasar Misra kuma da babban birnin lardin Kairo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, akwai jimilar mutane 20,439,541 (miliyan ashirin da dubu dari huɗu da talatin da tara da dari biyar da arba'in da ɗaya). An gina birnin Kairo a karni na goma bayan haifuwan annabi Issa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.