Bargo
Appearance
Bargo | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | covering (en) da textile (en) |
Amfani | thermal insulation (en) da Bacci |
Kayan haɗi | textile (en) , wool (en) , mohair (en) , synthetic fiber (en) da fleece (en) |
Model item (en) | comforter (en) |
BARGO Shi bargo wani rubi ne na kaya masu laushi mai girma wanda ake amfani dashi don rufewa ko kuma nade jikin mai amfani dashi, kuma yana da kauri sosai da zai saka jiki yayi dumi domin tare zafin da yake fita daga jikin mutum wanda ake rasa shi ta hanyar gudana.[1]