Marrakesh
Appearance
Marrakesh | |||||
---|---|---|---|---|---|
Mrrakc (shi) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Constitutional monarchy (en) | Moroko | ||||
Region of Morocco (en) | Marrakesh-Safi (en) | ||||
Prefecture of Morocco (en) | Marrakesh Prefecture (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 966,987 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 4,204.29 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Imperial cities of Morocco (en) | ||||
Yawan fili | 230 km² | ||||
Altitude (en) | 468 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | Abu Bakr ibn Umar (en) | ||||
Ƙirƙira | 1065 | ||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Fatima Ezzahra El Mansouri (en) (2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 40000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | MA-MAR | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ville-marrakech.ma |
Marrakesh (da Larabci: مراكش, da Faransanci: Marrakech) Birni ne, da ke a lardin Marrakesh-Safi, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin lardin Marrakesh-Safi. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane 928 850 a Marrakesh. An gina birnin Marrakesh a karni na sha ɗaya kafin haifuwan Annabi Isa.
-
Layin dogo na birnin
-
Birnin
-
Dandalin sojojin Faransa a makabartar Marrakech
-
Birnin Marrakech
-
Marrakech
-
Jardin des majorel
-
File:GARE DU MARRAKECH MOROCCO APRIL 2013
-
Puetos de Fructose
-
Marrakech Marruecos
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.