Abiy Ahmed
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
2 ga Afirilu, 2018 - ← Hailemariam Desalegn | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Abiy Ahmed Ali | ||
Haihuwa |
Beshasha (en) ![]() | ||
ƙasa | Habasha | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama |
Zinash Tayachew (en) ![]() | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Oromo (en) ![]() Amharic (en) ![]() Tigrinya (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||
Kyaututtuka |
gani
| ||
Mamba |
The Family International (en) ![]() | ||
Digiri |
lieutenant colonel (en) ![]() | ||
Imani | |||
Addini | Protestan bangaskiya | ||
Jam'iyar siyasa |
Prosperity Party (en) ![]() Oromo Democratic Party (en) ![]() Ethiopian People's Revolutionary Democratic Front (en) ![]() | ||
pmo.gov.et… |
Abiy Ahmed Ali (harshen Amhara: ዐቢይ አህመድ አሊ; harshen Oromo: Abiyyii Ahimad Alii) ɗan siyasan Habasha ne. An haife shi a shekara ta 1976 a Beshasha, Habasha. Abiy Ahmed firaministan kasar Habasha ne daga Afrilu 2018 (bayan Hailemariam Desalegn). A watan Oktoban 2021, an rantsar da Abiy Ahmed a hukumance a wa’adin shekaru 5 na biyu.