New York (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
New York.

New York birni ne, da ke a jihar New York, a ƙasar Tarayyar Amurka. Shi ne babban birnin jihar New York. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 23,689,255 (miliyan ashirin da uku da dubu dari shida da tamanin da tara da dari biyu da hamsin da biyar). An gina birnin New York a shekara ta 1624.