António Guterres
António Manuel de Oliveira Guterres GCC GCL ( (furucci da harshen Portugal|ɐ̃ˈtɔnju ɡuˈtɛʁɨʃ|); an haife shi a 30 Afrailun 1949) shi Ɗan'siyasan Portugal ne kuma ɗan diflomasiya, wanda ayanzu shine Babban Sakatare na Majalisar Ɗinkin Duniya. Gabani, shine United Nations High Commissioner for Refugees daga tsakanin shekarar 2005 zuwa 2015.[1]
Guterres ya kasance shine Firayim minista na Portugal daga shekarar 1995 zuwa 2002 kuma Babban-sakatare na Socialist Party daga 1992 zuwa 2002. Ya kuma riƙe shugaban Socialist International daga 1999 zuwa 2005.
A wasu Zaɓuka na jin ra'ayoyin mutane da suka gudana a 2012 da 2014, al'ummar Portugal sun sanya Guterres amatsayin mafi ingancin firayim ministan ƙasar acikin shekaru 30 da suka gabata.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "New UN chief Guterres pledges to make 2017 'a year for peace'". UN News Centre. United Nations. 1 January 2017. Retrieved 2 January 2017.
- ↑ "E o prémio de melhor primeiro-ministro português vai para..." [An the award for the best Portuguese Prime Minister goes to...] (in Portuguese). Notícias ao Minuto. 28 November 2012. Retrieved 26 August 2018.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "António Guterres o melhor primeiro-ministro da democracia e Durão Barroso o pior" [Guterres was the best Prime Minister of the democracy and Durão Barroso was the worst] (in Portuguese). i. 10 April 2014. Archived from the original on 26 August 2018. Retrieved 26 August 2018.CS1 maint: unrecognized language (link)