Pierre Mauroy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Pierre Mauroy a shekara ta 1990.

Pierre Mauroy [lafazi : /piyer morwa/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1928 a Cartignies, Faransa; ya mutu a shekara ta 2007 a Clamart, Faransa. Pierre Mauroy firaministan kasar Faransa ne daga Mayu 1981 zuwa Yuli 1984 (bayan Raymond Barre - kafin Laurent Fabius).