Lionel Jospin

Lionel Jospin ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1937 a Meudon, Faransa. Lionel Jospin firaministan kasar Faransa ne daga Yuni 1997 zuwa Mayu 2002.[1]