Jean-Pierre Raffarin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jean-Pierre Raffarin a shekara ta 2013.

Jean-Pierre Raffarin ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1948 a Poitiers, Faransa. Lionel Jospin firaministan kasar Faransa ne daga Mayu 2002 zuwa Mayu 2005.