Dominique de Villepin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Dominique de Villepin a shekara ta 2010.

Dominique de Villepin ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1954 a Rabat, Maroko. Dominique de Villepin firaministan kasar Faransa ne daga Mayu 2005 zuwa Mayu 2007 (bayan Jean-Pierre Raffarin - kafin François Fillon).