Nicolas Sarkozy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Nicolas Sarkozy a shekara ta 2010.

Nicolas Sarkozy ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1955 a Paris, Faransa.

Nicolas Sarkozy shugaban `ƙasar Faransa ne daga shekarar 2007 zuwa 2012 (bayan Jacques Chirac - kafin François Hollande).