Lauya
Jump to navigation
Jump to search
Lauya jinsine da yake daukan namiji da mace, ana nufin wanda yake tsayawa tsayin daka a kotu domin kare wanda yayi kara ko kuma wanda aka kawo kara, akan cewa shi yafi sanin dokoki da kuma ka'dojin kasa.