Jacques Chirac
Jacques Chirac (lafazi: /jak shirak/) ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1932 a Paris, Faransa.
Firaministan kasar Faransa ne daga shekarar 1974 zuwa shekarar 1976 (bayan Pierre Messmer - kafin Raymond Barre), da daga shekarar 1986 zuwa shekarar 1988 (bayan Laurent Fabius - kafin Michel Rocard). Jacques Chirac shugaban kasar Faransa ne daga shekarar 1995 zuwa shekarar 2007 (bayan François Mitterrand - kafin Nicolas Sarkozy).
HOTO